Bangaren kasa da kasa, a yau Asabar Allah ya yi tsohon babban sakataren majalisar dinkin duniya Kofi Annan rasuwa.
Lambar Labari: 3482901 Ranar Watsawa : 2018/08/18
Bangaren kasa da kasa, tsohon babban sakataren majlaisar dinkin duniya Kofi Annan ya kai ziyarar gane wa idoa yankunan musulmin kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3480996 Ranar Watsawa : 2016/12/02